Hausa Dictionary for Everyday Use is intended to afford greater
access to the language by millions of Hausa speakers and scholars in
Nigeria and beyond. Composed in Standard Hausa which is largely spoken
in Kano, Nigeria the authors have made great attempts to capture new
terms and expressions not covered by previous publications.
Kamusun Hausa na Yau da Kullum, kundin littafi ne da ya ke dauke da
kalmomi na Hausa da ma'anoninsu. An yi amfani da ingantacciyar Hausa
wadda Hausar Kano ta mamaye. Littafin nan ya kunshi tsofaffi da sababbin
kalmomi, wanda ya bambanta shi da sauran Qamusan da suka gabace shi. An
yi wannan littafi ne domin manyan malamai na jami'o'i da dalibai masu
bincike da masu magana da Harshen Hausa da masu koyon Hausa a Najeriya
da wajenta.